Wuri mafi dacewa don koyon

Barka da zuwa Bitkova

 

Game da mu

Makarantar Bitkova, makaranta ce da aka tsarata domin bada horo na musamman akan fasahohin zamani.

Mun fahimci cewar al-ummar mu ta Arewa na bukatar ilimin fasahar Zamani saboda rage zafin talauci da rage zaman banza.

Makarantarmu na bada horo online ta hanyar wannan dandamali da kuma offline a garuruwan Adamawa, Gombe da Kano.

Kamar yadda muka sani kwas din Bitkova duk da Harshen Hausa aka yi su.

Bukukuwa masu tahowa

Me yasa zaka
zabe mu?

Kwararrun Malamai

Hakika mun tanadi masana akan kowani fanni na fasahar zamani. Wannan yasa mukayi fice

Al-ummah Rahama

Muna da al-ummah akan kafafen sada zumunta mabanbanta saboda debe maka kewa da saukake maka tafiyarka na koyon sabon fasahar zamani

Kayan Karatu

Mun shirya kayayyakin karatu na musamman ga sabbin shiga har ma da kwararru a bangarori da dama

Me Dalibanmu suke fadi?

 

Ra'ayi

Daga taskar Labarai

 

Labarai

Mutane 8 Mafi Arziki a Cryptocurrency

A cikin kowane bangare na rayuwa akwai wanda suke fice