Description
Shin kana bukatar rigar Bitkova mai taushi domin nuna goyon bayanka ga makarantarka. Hakika mun tanadi riguna masu banbancin launi da kuma girma domin ilahirin dalibanmu.
Rigunanmu mun yi amfani da auduga mai taushi, saboda haka kada kayi shakkar ingancin rigunan Bitkova.
Mahmoud Sardauna –
Masha Allah, riga ya yi kyau