Kwasa-kwasan mu

Kasuwan Bitkova

Barka da zuwa Bitkova

 

Makarantar BITKOVA dandamali ne na ilimi da aka tsara don habaka ilimin fasahohin zamani da bada horo na musamman cikin harshen Hausa.  

Mun tsara kwasa-kwasai masu yawa don tallafawa daidaiku masu son neman fasahar da zasu dogara da ita wajen rage zafin talauci da kuma dogaro da kai.


Nasarorin Bitkova

0 +
Suka amfana
0 +
Dalibai
0 +
aka yaye
Sabbin kwasa-kwasai
Baka bukatan digiri don
shiga makarantar Bitkova
Taskan labarai

Mene ne Bitcoin? Hanyoyi huɗu da za su taimaka muku wajen fahimtar kuɗin Internet

Batun kuɗin intanet na Bitcoin ya sake dawowa a tsakanin jama’a. Masu kutse na neman

Koyi ka Sami kuɗi – NEAR Protocol

Sake tsarin kuɗi, ƙirƙira da al’umma tare da kafar NEAR. NEAR blockchain Layer-1 ne da

Mutane 8 Mafi Arziki a Cryptocurrency

A cikin kowane bangare na rayuwa akwai wanda suke fice akan saura, a bangaren cryptocurrency

Abokan hulda