

A cikin wannan Kwas zaka fahimci me yasa mutane su ke sayar da hotuna akan dubabban daloli, ko ma har miliyoyin kudi da ma sauran farshi da hankali ya kasa kamawa.
A matsayinka na mai zane, artist, mawaki ko mai bada dariya (comedian) ko ma dan kasuwa zaka koyi yadda ake samun kudi mai yawa ma kanka.
Idan kai bako ne a harkan crypto, zaka so ka san:Â Mene ne NFTs?
NFT ko kuma non-fungible token yana nufin wani bayani da aka adana a kan kundin blockchain, wanda yake tabbatar da wani kadara da kuma kasancewarsa na musamman, kuma kimarsa ya ta’allaka gare shi shi kadai. Za’a iya amfani da NFT wajen wakiltar hoto, bidiyo, waka da duk wani nau’i na file akan yanar gizo.
Sanin NFT a yau kamar sanin Bitcoin a lokacin da yake N5,000.
A wannan taro zamu san mene ne NFT?
Yadda ake farawa da kuma walllets da ake amfani da su.
Da yadda ake sayan NFT akan Kasuwannin NFT.
Ranar Taro – 27/1/2022
wuri: t.me/bitkovaacademy
- This event has passed.
-
Cost
Free -
Start Time
January 27 - 8:30 pm -
End Time
January 27 - 9:30 pm -
Phone
08036107361 -
Organizer
Makarantar Bitkova