

Bayan shafe shekaru biyu muna ta yaɗa manufar Bitkova wato horar da al-umma akan fasahohin zamani na kudin intanet wato cryptocurrency, a yau mun kara sabon reshe cikin rassanmu da muke da shi.
Kafin bude wannan reshe na Kano, muna da rassa guda biyu a Jihohin Gombe da Adamawa. Kuma zuwa yanzu ana daukan darasi a dukkan azuzuwan mu.
Yi amfani da wannan dama domin samun ilimi mai inganci a duniyar crypto.
Days
Hours
Minutes
Seconds
- This event has passed.
-
Cost
N14,999 -
Start Time
January 29 - 12:00 am -
End Time
January 30 - 11:59 pm -
Website
View Organizer Website -
Phone
595-545-8575 -
Email
info@yourmail.com -
Organizer
Barney Stinson Makarantar Bitkova