Buɗe reshen Bitkova Kano
Bayan shafe shekaru biyu muna ta yaɗa manufar Bitkova wato horar da al-umma akan fasahohin zamani na kudin intanet wato cryptocurrency, a yau mun kara sabon reshe cikin rassanmu da muke da shi. Kafin bude wannan reshe na Kano, muna da rassa guda biyu a […]
N14,999