Cikakken Kwas ga Sababin Shiga Crypto
About Course
Wannan kwas gabatarwa ne ga sabbin shiga Crypto domin sanin Mene ne Crypto, Bitcoin, altcoins, wallet da yadda ake bude wallet na Binance, da yadda ake arbitrage da amfani da P2P.Description
Game da Wannan Kwas
Wannan hanya ita ce tabbatacciyar jagora ga Cryptocurrency kuma zai koya muku duk abin da kuke buƙatar sani – fahimtar Bitcoin, Ethereum da sauran nau’ukan kudi da ake kiransu altcoins, yadda ake bude lalita (wallet), yadda ake sayan Bitcoin da sauran coins akan – Binance da sauran manyan kasuwannin crypto kamar OKEx, Kucoin, Gate.io da sauransu.
What Will I Learn?
- Zaka fahimci mene ne Blockchain
- Iya amfani da kasuwan crypto kamar Binance, Kucoin, OKEx, Gate.io da sauransu
- Sayi kowane irin coin a kowane kasuwan crypto
- Iya yin Fundamental Analysis don gano coins masu kyau don zuba jari
Topics for this course
10 Lessons