Cikakken Kwas na Crypto don Kwararru – Technical Analysis
About Course
Wannan kwas ci gaba ne akan gabatarwa ga sabbin shiga Crypto. A nan zaka koyi yadda ake technical analysis, indicators da chart patterns da kwararrun yan kasuwar wallstreet suke amfani da shi.Description
Game da Wannan Kwas
Wannan Kwas zai kara zaburar da kai akan ilimin cryptocurrency. Ga kadan daga abinda zamu koya a karkashin wannan kwas:-
a. Candlesticks (Kyandur din Japanawa)
b. Yadda ake gane support and resistance da yadda ake zana su
c. igiyar trend da yadda ake zana su
d. Nazarin kasuwa a zangon lokaci mabanbanta
e. Indicators guda takwas (8) da yadda ake amfani da su.
f. Yadda ake amfani da Fibbonacci wajen sanin retracement ko inda za’a dau riba
g. Moving Averages
h. Chart Patterns
i. Tattalin jari a kasuwa
j. Yadda ake fidda tsari a kasuwa
What Will I Learn?
- Zaka koyi yadda ake yin Technical Analysis
- Yadda ake takaita asara a kasuwa
- Yadda ake gina tsarin shiga kasuwa
- Yadda ake karanta chart patterns
Topics for this course
Japanese Candlestick – Kandur din Japanawa
Gabatarwa akan Kandur din Japanawa28:03
Kandur mai juya kasuwa12:44
Kandur mai bibbiyu17:09
Kandur masu uku-uku8:16
Support and Resistance22:58
Yadda ake zana support and resistance13:55
Support and Resistance
Igiyar Trend
Nazarin kasuwa a zango mabanbanta
Indicators
Fibonacci
Moving Average
Chart Pattern
Tattalin Jari a Kasuwa
About the instructors
It uses a dictionary of over 200 Latin words, combined with a handful of model sentence structures, to generate Lorem Ipsum which looks reasonable. The generated Lorem Ipsum is therefore always free from repetition, injected humour, or non-characteristic words etc.