A cikin kowane bangare na rayuwa akwai wanda suke fice akan saura, a bangaren cryptocurrency ma ba’abarsu a baya ba. A wannan post din zamu ga mutane 8 da sukayi fice ta bangaren arziki a duniyar crypto. 1: Satoshi Nakamoto – $55.34 billion Shahararren shehin […]
