Sake tsarin kuɗi, ƙirƙira da al’umma tare da kafar NEAR. NEAR blockchain Layer-1 ne da yake da sauƙin amfani, sauri da kuma aminci/tsaro. NEAR an ba shi lambar yabo daga Climate Neutral Product Label daga South Pole kuma yana taimakawa masu amfani da masu haɓakawa […]
